Naziru Sarkin Waka – Kwadayi (Labarina Song) 2024

 Naziru M Ahmed wato sarkin waka ya saki sabuwar wakarsa mai suna kwadayi.

Ya saki wannan waka ne musamman saboda shirin film din labarina, saboda abinda ya faru a cikin shirin mai dogon zango.


Kuma wakar tayi matukar dadi sosai, akwai baitin da yafi burge mutane sosai, wanda ake cewa “kwadayi mabudin wahala, kwadayi majanyin magana”.


Zaka iya sauraren wannan waka a yanzu.


Ko ka sauke ta akan wayarka a yanzu.


Download Song Now

Previous Post Next Post