Shin Kun San Waye Yafi Kudi Tsakanin Hamisu Breaker Da Umar M Shareef ? Duba Yanzu!

Shin Kun San Waye Yafi Kudi Tsakanin Hamisu Breaker Da Umar M Shareef ? Duba Yanzu!


Wanda Yafi Kudi Tsakanin Hamisu Breaker Da Umar M Shareef


Barka da zuwa shafi indian Hausa Muna godiya da ziyarar wannan shafi namu mai albarka.


A yau a wannan post din muna tafe da bayani akan hamisu breaker da umar m shareef, shin a tsakanin wadannan mawaka guda biyu wanne ne daga cikin yafi kudi?!


Zamu fara kawo muku bayanin kowannensu sana’arsa da kuma aikin da yake yi wanda suke matukar kawo masa maÆ™udan kudade masu yawa.



Zamu fara da bayanin fitaccen mawaki wato hamisu sa’id yusuf (hamisu breaker).


Hamisu Sa’id Yusuf wanda kuka fi sani da hamisu breaker an haife shi ne kano unguwar dorayi karamar hukumar gwale, a shekarar 1992.


Hamisu Breaker yayi gwagwarmaya a rayuwa a fannin wakoki irin wanda aka sanshi dasu wato na soyayya kenan, a shekarar 2020 yayi waka mai suna jaruma wanda da yawan mutane suka sanshi da ita, kuma wakar itace wacce ta fara zagayawa fadin africa a duk wakokin hausa, wanda ta samu masu kallo da dama a manhajar youtube da sauran wakoki irinsu, alkawari, mafarkina, da dai sauransu.


Hanyoyi Da Hamisu Breaker Yake Samun Kudi Dasu


Mawakin yana da hanyoyi da yawa wanda yake samun kudaden sosai dasu, daga cikin hanyoyi, hamisu breaker shine ambassador na company indomie (wato taliyar yara), sannan kuma yana daga cikin mawakan da sukafi samun kudi da shafinsu na youtube, da kuma sauran hanyoyin da yake samun kudi dasu wanda mu bamu sani ba.


Adadin Dukiyar Hamisu Breaker


Hamisu Breaker a Æ™iyasin da masana lissafi sukayi a shekarar 2023 yana da kimanin kudi har $140,000 US Dollars, idan kuma ka juya su zuwa kudin nigeria ₦53,200,000 Naira, tun lokacin da dollar tana matsayin ₦380 duk guda daya.


Wannan sune adadin dukiyar hamisu breaker iya wanda muka sani domin basu kadai bane kudinsa sunfi haka.



Sai Kuma Fitaccen Mawaki Kuma Sarki A Fannin Wakoki Na Soyayya Umar M ShareefUmar M Shareef shima an haife shi ne a garin kaduna dake nigeria shekarar 1987.


Kuma ya shahara a fannin wakokin soyayya tun a shekarar 2015 zuwa 2017 har ila yau da muke cikin shekarar 2024, wanda shima yayi wakoki da yawa wanda suka shahara a kafafen sadarwa zumunta kuma suka zagaya faÉ—in afrika baki É—aya kamar irinsu, mabiya, kina nesa, rayuwata, zeenaru, tabbas, mansoor, dai dai sauransu, da kuma kundin albums da yayi kamar su, ni da ke, farin jini, tsintuwa, da kuma lokaci yayi, da sauransu.


Hanyoyin Da Umar M Shareef Yake Samun Kudi DasuMawakin yana da hanyoyi da dama wanda yake samun kudi wanda mutane suka sani da wanda basu sani ba, mawakin yana samun kudi da shafinsa na manhajar youtube, da kuma wuraren biki da birthday, sannan kuma, sannan shine ambassador na company na GLO, bayan kuma wasu kasuwanci wanda yakeyi da ba kowa ya sani ba.


Adadin Dukiyar Umar M Shareef



Shima a Æ™iyasin da masana lissafin dukiya sukayi an samu mawakin da kimanin kudi har $500,000 (USD), wanda a lissafin kudin zuwa kudin nigeria ₦214,440,000 (NGN), wanda shima kuwa yana da kudi sama da haka wannan iya Æ™iyasi ne wanda masana sukayi.


Ga Full Video Din 👇👇




To idan muka yi duba a tsakanin hamisu breaker da umar m shareef a cikin wanene yafi tsarin dukiya zamu ga cewa umar m shareef yafi hamisu breaker kudi da adadin kudin ₦161,240,000 (NGN).


Ina Fatan kun ji dadi wannan post din da muka kawo muku a wannan shafi namu mai albarka, ku kasance damu a kowanne lokaci domin samun sabbin updates masu nishadantarwa da ilimantarwa.

Previous Post Next Post